BA A RABU DA BUKAR BA: Rikicin haƙƙin mallakar kuɗaɗen harajin VAT da wasu jihohi bai hana Gwamnatin Tarayya mafarkin tara naira tiriliyan 2.2 a shekarar 2022 ba
Gwamnatin Tarayya ta fara mafarkin ganin ta tara naira tiriliyan 2.26 daga Harajin Jiki Magayi (VAT) a cikin shekara mai ...