CORONAVIRUS: Saudiyya ta soke tallafin wata-wata ga ‘yan kasa, ta nunka harajin ‘VAT’ nunki uku
Jadaan ya ce wannan al'amari ya faru ne saboda mummunan karyewar tattalin arzikin kasa, sakamakon karyewar farashin danyen man fetur ...
Jadaan ya ce wannan al'amari ya faru ne saboda mummunan karyewar tattalin arzikin kasa, sakamakon karyewar farashin danyen man fetur ...
Baya ga wadannan Daraktoci su 50, PREMIUM TIMES kuma ta tabbatar da cewa sauyin ya shafi wasu manyan jami'an hukumar ...
Ba a dade ba sai Ministar Harkokin Kudade, Zainab Ahmed ta bada sanarwar yin harin kashi 50 bisa na harajin ...
A watannin Afrilu zuwa Yuni dai an tara naira bilyan 311.94 a matsayin kudaden VAT na wancan lokacin.
Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya yikarin haraji
Ministan Harkokin Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana cimma yarjejeniyar a yau Juma'a bayan sun tashi daga taron.
Kashi 1 bisa 4 na kasafin zai kare a biyan basussuka
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin naira tiriliyan 9.75 da aka yi hasashen kashewa a shekara mai zuwa, ta ...
Buhari ya amince da karin 'VAT' daga 5% zuwa 7.2%
Gwamnatin Buhari ta rika korafin cewa matsalar gwamnatin baya ce ta dabaibaye gwamnatin sa ta AP