HARAJI: Najeriya ta tara harajin-jiki-magayi na Naira biliyan 697 daga Satumba Disamba 2022 – NBS
NBS ta bayyana haka a ciki rahoton ta mai ɗauke da ƙididdigar kuɗaɗen harajin 'VAT' na watanni huɗun ƙarshen shekarar ...
NBS ta bayyana haka a ciki rahoton ta mai ɗauke da ƙididdigar kuɗaɗen harajin 'VAT' na watanni huɗun ƙarshen shekarar ...
Cukumurɗar dai ta samo asali ne ganin yadda ake kwasar kuɗaɗen VAT da gwamnatin tarayya ke karɓa a jihohin da ...
Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga ta Tarayya (FIRS) ta ɗaukaka ƙara dangane da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta Fatakwal ta ...
FIRS ta ce za ta yi sassaucin ne domin tausaya masu kan gagarimar asarar da su ka yi sanadiyyar kona ...
Jadaan ya ce wannan al'amari ya faru ne saboda mummunan karyewar tattalin arzikin kasa, sakamakon karyewar farashin danyen man fetur ...
Baya ga wadannan Daraktoci su 50, PREMIUM TIMES kuma ta tabbatar da cewa sauyin ya shafi wasu manyan jami'an hukumar ...
Ba a dade ba sai Ministar Harkokin Kudade, Zainab Ahmed ta bada sanarwar yin harin kashi 50 bisa na harajin ...
A watannin Afrilu zuwa Yuni dai an tara naira bilyan 311.94 a matsayin kudaden VAT na wancan lokacin.
Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya yikarin haraji
Ministan Harkokin Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana cimma yarjejeniyar a yau Juma'a bayan sun tashi daga taron.