RANAR MASOYA: Gargaɗin NACA: A yi sannu-sannu da kare kai a lokacin Jima’i
Bisa ga sakon Aliyu ya gargadi masoya da su rika tattauna yadda za su kare kansu daga kamuwa da cututtuka

Ayi hattara, kada a raba soyayya ba Kanjamau ba.