BA SAURAN UZIRI: Sojoji sun karbi makudan kudaden da za su iya murkushe rashin tsaro cikin 2021 –Sanata Ndume
Kasafin Kudin Sojoji na 2021 tun daga albashi da komai, ya kai naira bilyan 500.
Kasafin Kudin Sojoji na 2021 tun daga albashi da komai, ya kai naira bilyan 500.
Buhari ya Legas yanzu haka a wata ziyarar musamman da ya kai ta kwanaki biyu.