Buhari ya cire Shugaban Hukumar NHIS, Yusuf Usman, ya nada sabon shugaba
A madadin sa, a yanzu Buhari ya amince da nadin Mohammed Sambo a matsayin sabon Shugaban Hukumar NHIS.
A madadin sa, a yanzu Buhari ya amince da nadin Mohammed Sambo a matsayin sabon Shugaban Hukumar NHIS.
Ministan Kiwon Lafiya Isaac Adewale ne ya sanya hannu a takardar dakatarwar.
Ministan Kiwon Lafiya Isaac Adewale ne ya sanya hannu a takardar dakatar da Yusuf a 2017.
Idan ba a manta ba a kwanakin baya ne ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya dakatar da shugaban hukumar inshorar ...
Minista Isaac Adewole ya ce ya dakatar da Usman Yusuf na tsawon watanni uku ne saboda a sami damar gudanar ...
Ya ce shugaban kasa ne yake da ikon nada shi ko ya dakatar dashi amma ikon da ministan yak e ...