Majalisar Dattawa ta tabbatar da Farfesa Saleh Usman shugaban NAHCON
Majalisar ta amince da naɗin Farfesa Usman shugaban NAHCON bayan kwamitin harkokin waje na majalisar ta tantance shi ranar Talata.
Majalisar ta amince da naɗin Farfesa Usman shugaban NAHCON bayan kwamitin harkokin waje na majalisar ta tantance shi ranar Talata.
Shugaban ya bayyana wa BBC cewa, hukumar na ta aiki ba dare ba rana domin ganin an samu ragin kuɗin ...
Farfesa Usman ya maye gurbin Jalal Arabi, wanda ake bincikar sa kan zargin harkalla da kuɗaɗen hukumar Alhazai a lokacin ...
Shugaban fannin dake gurfanar da masu aikata laifi irin haka na jihar Idowu Ayoola ne ya shigar da kara kotu.
Abiodun ya ce wukake guda shida, adduna biyu, diga daya da riga da jini na daga abubuwan da jami’an tsaro ...
Shi ma Babangida Usman ya ga duk abin da ya faru, saboda ya na zaune ne a gidan da ke ...
An dai zargin gwamnonin da umartar Secondus ya sauka, duk kuwa da maida shi kan kujerar sa da Babbar Kotun ...
Kotu ta yi watsi da korafin rumbun tattara sakamakon zabe da PDP ta shigar
Wannan katankatana ta zaben Karamar Yola ta Kudu ce, Yola ta Arewa da kuma Girei na Jihar Adamawa.
Hakan ya biyo bayan darewa fika-fikan jirgin AZMAN da shi Usman Adamu ranar juma'a.