Kungiyar QAHE da ke Amurka ta Karrama farfesa Adamu Gwarzo da lambar yabo
Wannan babbar karramawa da aka ba wa Farfesa Gwarzo na ƙara fito da irin yadda ya himmatu wajen tallafa wa ...
Wannan babbar karramawa da aka ba wa Farfesa Gwarzo na ƙara fito da irin yadda ya himmatu wajen tallafa wa ...
Tattaunawar ta su ta jiɓinci matsalar yadda za a daƙile ta'addanci da kuma muhimmancin kula da haƙƙin ɗan Adam.
Wani babban jagoran dakarun tawayen Houthi na Yemen, ya jaddada barazanar cewa Yemen za ta zama maƙabartar ƙaburburan Amurka.
Su biyun sun nuna cewa tuni Hushpuppi ya tuba, ya Yi nadamar laifin da ya aikata, kuma ya yi alƙawarin ...
Sai dai kuma hukumar tsaron Najeriya ta fitar da sanarwar cewa ba abu bane da mutane za su tada hankulan ...
Mai Shari'a Iyang ya ce sai an kammala shari'ar Najeriya sannan za a koma batun aika shi Amurka tukunna.
Minista Lai ya bayyana haka ne a zantawa da manema labarai da yayi bayan taron majalisar Zartaswa ta Kasa da ...
Mu na kira ga waɗanda su ka tsere su ka yi dafifi a filin jirgi cewa kowa ya koma gida, ...
Biden ya fitar da wannan sanarwa a ranar Talata da dare, Jim kadan bayan an bude wa masu zanga-zanga wuta ...
Ofishin Jakadancin Kasar Amurka da ke Iraqi ta gargadi 'yan kasan ta dake Iraqi da su gaggauta ficewa daga kasar ...