Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i na shirin komawa yajin aiki, saboda rashin cika alkawari daga gwamnati
Gwamnatin tarayya ta yi mata alkawari bayan watanni uku, amma har yau ba ta cika ba.
Gwamnatin tarayya ta yi mata alkawari bayan watanni uku, amma har yau ba ta cika ba.
Sunayen jami’o’i 58 da ta ce ta harmta musu gudanar da bada ilmi, saboda basu da amincewa hukumar.
Jami’ar MAAUN ta sami shiga kungiyar IAU ne bayan ta cika sharadun shiga kungiyar.
Ya ce zai cigaba da yin bincike kan sauran magungunan da yake aiki a kai.
“An kira karamin sakin layi na 2, a matsayin na 3.” Kenan na 3 aka rubuta, maimakon na 2.
Ta ce zata saurari gwamnatin tarayya zuwa watan Oktoba don cika alkawuran da ta dauka.
Sauran dalilan sun hada da...
Wani jami’in makaranta Dauda Gyemang ya ce "godiya ga Allah babu ran da muka rasa."
13. Jami'ar Modibbo Adama Yola - M. Bukar Zarma
Ta ce Daniel Jonah Melaye ya kammala karatunsa na digiri a shekarar 2000.