RABA GARDAMA: An nada Farfesa Azeez Bello shugaban Jami’ar jihar Osun na riƙon ƙwarya
Kamar yadda Alli ya shaida ranar Juma'a, 5 ga Nuwamba ne zai fara aiki.
Kamar yadda Alli ya shaida ranar Juma'a, 5 ga Nuwamba ne zai fara aiki.
Jami'in Hulɗa da Jam'a na jami'ar, Habib Yakoob, bayyana cewa tuni an sanar da jami'an tsaro kuma sun fantsama farautar ...
Zuwa yanzu ba a samu wasu bayanai da ke nuna ko iyayen daliban sun kara aika wa ƴan bindigan kudi ...
Bala ya umarci kwamishinan ilmin jihar Aliyu Tilde ya yayi amfani da wannan dama wajen tura ƴara ƴan asalin jihar ...
Ya kara da cewa ita jami'ar NOUN ta samu lasisin yin karantarwa ta yanar gizo ne kawai amma wadannan duka ...
TETFund ta ce ta gano yadda dimbin malamai ke karkatar da kudaden su na sayen motoci da saye ko Gina ...
Rabon da Jami'ar Ibadan ta bayyana wa gwamnati yadda ta ke kashe kudaden ta, tun 2014.
Obasanjo zai yi aiki ne a ofishin makarantar dake jihar Ogun.
Gwamnatin tarayya ta yi mata alkawari bayan watanni uku, amma har yau ba ta cika ba.
Sunayen jami’o’i 58 da ta ce ta harmta musu gudanar da bada ilmi, saboda basu da amincewa hukumar.