Bankin ya ɗibga asarar Naira biliyan 39 cikin wata shida, bayan gwamnati ta ɓalle wa Naira dabaibayi cikin kasuwa
Bankin Unity wanda ke ƙarƙashin kulawa AMCON, ya fitar da rahoton ɗibga asarar Naira biliyan 38.9 a cikin wata shida.