BIDIYO: Kalli yadda ‘yan sanda ke wasan kura da ‘yan kungiyar BBOG
Kungiyar BBOG sun shiga tasko yau a Abuja.
Kungiyar BBOG sun shiga tasko yau a Abuja.
Wannan gangami da tattaki za a farashi da karfe 6 na safe ne zuwa 6 na yamma. Kuma zai taso ...
Kungiyar ta jaddada wa gwamnatin tarayya kan matsalolin da ka iya faruwa idan hakan bai yiwu ba.