Dole sai shugabanin kasashen Afrika sun zage damtse don kawar da cutar shawara – WHO
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika
Ghebreyesus ya nuna takaicin sa kan yadda zazzabin shawara ke hallaka mutane a yankin Afrika
Shirin Muradin karni na shida na nufin samar da tsaftattacen ruwa da muhalli wa kowa da kowa.
Akalla yara 277,462 suna zaune ne a jihar Ogun.
Adadin yaran da yunwa ke yin ajalin su ya karu daga kashi 10.2 zuwa 10.8.
UNICEF ta ce akalla an haifi jarirai kusan 360,000 a ranar sabuwar shekara ta 2018, jiya Litinin kenan a duniya.
Gwaman jihar Aminu Waziri Tambuwal ya ce jihar za tayi rashin Muhuiddin ganin sabo da akayi da shi da kuma ...
Gwamnatin jihar Barno za ta gina sabbin rijiyoyin burtsatse a jihar.
gwamantin jihar za ta ci gaba da bada gudunmawarta domin kula da yaran dake fama da yunwa a jihar daga ...
Kalgo ya ce gwamnatin jihar ta samu taimako da hadin guiwar UNICEF domin samun nasara akan hakan.
Sai da abin takaici ne da aka gano cewa wasu asibitocin gwamnati na fama da karanci wannan maganin.