A cikin shekara biyar Najeriya ta rage yawan mata da ake wa auren wuri – Rahoton
Zainab ta ce gwamnati za ta tsaro matakai da za su ingata tattalin arzikin kasa domin samun ci gaba a ...
Zainab ta ce gwamnati za ta tsaro matakai da za su ingata tattalin arzikin kasa domin samun ci gaba a ...
Lokacin da sojoji su ka shiga Dajin Sambisa, sun ƙudunduno littafin Sahih Buhari su ka kai wa Shugaba Muhammadu Buhari
Yan bindiga sun kwashi ɗalibai 1,436, sun kashe 16 sannan kuma sama da wasu 200 sun ɓace, har yau babu ...
Ba da dadewa ba gwamnatin Najeriyar ta sake samun wasu alluran milliyan hudu na Moderna a matsayin gudunmawa daga Amurka
Likitoci sun bayyana shayar da jariri nono zalla musamman na tsawon watanni shida ko Kuma fiye da haka abu da ...
Ciwon sanyi da ke kama hakarkari, nimoniya akan kama shi ne ta hanyar shakar gurbataccen iska da kuma yawan shan ...
Asusun UNICEF da ITU ne suka fitar da wannan rahoto na bincike da suka gudanar.
Mutum zai aika da sakon ‘Coronavirus’ zuwa lambar 24453, daga nan za a aiko masa da sakonni game da cutar ...
Ta ce ta na tabbatar da ganin cewa an sama musu wurin samun ilmi a cikin muhallai masu matakan tsaro.
WHO ta ce muddun Uwa ta kiyaye dokokin kare kai daga kamuwa da cutar Korona, to dan ta ba zai ...