An maida Kwamishinan ‘Yan sandan Filato, kwana daya bayan cire shi
An yi wannan sanarwar maida Adie ne a yau Laraba, kamar yadda ya shaida wa Premium Times da kan sa.
An yi wannan sanarwar maida Adie ne a yau Laraba, kamar yadda ya shaida wa Premium Times da kan sa.
Bala Ciroma taba yin aiki a matsayin shugaban bincike a Hukumar EFCC, a Abuja.