An tsinci gangar jikin wani dan sanda a Jos byAshafa Murnai September 6, 2018 0 An tsince ta ne tun a ranar Asabar, amma jiya Laraba ne rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar.