Abubuwa uku da zan fi maida hakali a kai – Bande, Shugaban Zauren UN
Haka Bande, dan Najeriya ya bayyana a wata tattaunawa da manema labaran Majalisar Dinkin Duniya ta yi da shi.
Haka Bande, dan Najeriya ya bayyana a wata tattaunawa da manema labaran Majalisar Dinkin Duniya ta yi da shi.
’Yan gudun hijira sama da 30,000 sun fantsamo Najeriya daga Kamaru
Amina ta ce Tafkin Chadi ya kasance gagarimin wurin neman abinci da sana’o’i na milyoyin jama’a.
Cikin jihohin da za su amfana da wannan shiri sun hada da Zamfara, Neja, Bauchi,Sokoto da Katsina.
Patten ta tuna wa masu sauraro haduwar da ta yi da wasu ‘yan mata da Boko Haram suka yi wa ...
Amurkawa maza da mata, su ke rike da kashi 50 bisa 100 na kananan makaman da ke hannun farafen hula.
Rahoton ya ci gaba da cewa wasu miliyan 5.5 kuma sun kwararo cikin Afrika.
Wasu cutuka da ke ci wa mutanen Najeriya tuwa a kwarya sun hada da:
Ta ce yin hakan zai taimaka wa sojoji sanin irin yanayin da wasu jama’a da ke inda aka giggirke jami’an ...
WFP ta ki ta cewa komai dangane da wadanda aka ce an sace din su uku.