Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ta tattauna shirye-shirye masu alfanu da shugabannin Najeriya yayin Ziyarar aiki
Dangane da yarjejeniyar nan gaba a matsayin sakamakon taron ƙoli na nan gaba da aka gudanar a watan Satumbar 2024 ...