Ina da-na-sanin kulle Uzor Kalu kurkuku da aka yi – Abokin hamayyar sa
An daure Kalu shekaru 12, bayan samun sa da kotu ta yi da laifin harkallar naira bilyan 7.56.
An daure Kalu shekaru 12, bayan samun sa da kotu ta yi da laifin harkallar naira bilyan 7.56.
Gwamna Ikpeazu ya bada umarnin gurfanar da masu gidajen da suka ajiye karuwan su na kwana zaman haya a ciki.
Sunayen jami’o’i 58 da ta ce ta harmta musu gudanar da bada ilmi, saboda basu da amincewa hukumar.