Da an gina ‘Alkaryar Fim’ da wasu matsalolin sai dai mu ji su, ba a Kannywood ba – Ummah Shehu
Me nene kike ganin ya sa ake samun karancin kasuwar fina-finan Hausa a yanzu?
Me nene kike ganin ya sa ake samun karancin kasuwar fina-finan Hausa a yanzu?
Ita kuma Umma Shehu ta yi fama ne da zargin rashin samun kyakkawar ilimin adinin ta na musulunci.
Adamu ya kamala fim dinsa na gwaska da yafi kowa ce fim da aka taba yi a farfajiyar Kannywood tsada.
Ummah ta kara da cewa, ta kashe kudi masu yawa wajen shirya fim din da ya shige miliyoyin naira.