FASHIN AIKI: Gwamna Zulum ya dakatar da Daraktan Kula da Lafiya da wasu likitoci hudu
Dukkan likitocin da aka dakatar din ba su kan aikin su a lokacin da gwamnan ya kai ziyarar bazata din.
Dukkan likitocin da aka dakatar din ba su kan aikin su a lokacin da gwamnan ya kai ziyarar bazata din.
Matashin mai suna Umaru, yana aikin gyaran wutan lantarki ne.