Jami’ar Umaru Musa ba ta ce za ta hana rijistar wata kungiya ba – Inji Shugaban Jami’ar byPremium Times January 25, 2017 0 Ya yi kira ga mutane da su yi watsi da wannan magana domin ba haka bane.