Sule Lamido ya kayar da gwamnatin Jigawa a babbar kotun jihar byAshafa Murnai June 28, 2018 0 Lauyan Sule Lamido, Yakubu Ruba ne ya kalubalanci wannan tuhuma da ake yi wa tsohon gwamnan.