Gwamnati za ta gina dakunan bahaya na naira miliyan 60 a jihar jigawa byAisha Yusufu December 12, 2019 0 Gwamnati ta yi haka ne domin ganin ta hana yin bahaya a waje a jihar.