Gobara ta kone iyalan Umar kurmus a jihar Kebbi byAisha Yusufu November 16, 2018 0 Gaba daya 'ya'yan Umar 3 da matar sa har da wata yar makwabta sun kone kurmus a gobarar.