TSIGE GWAMNAN EBONYI: INEC ta ce ba za ta bi umarnin kotu ba, ta bayar da dalilan ta
INEC ta bayyana hakan ne a ciki nata sanarwa da Kwamishinan Wayar da Kan Masu Zaɓe, Festus Okoye ya fitar ...
INEC ta bayyana hakan ne a ciki nata sanarwa da Kwamishinan Wayar da Kan Masu Zaɓe, Festus Okoye ya fitar ...
Jam'iyyar PDP ta kai ƙarar su, bisa roƙo cewa sun tafi da haƙƙin jam'iyyar PDP, wadda ta ɗauki nauyi da ...
Jam'iyyar PDP ta kai ƙarar su, bisa roƙo cewa sun tafi da haƙƙin jam'iyyar PDP, wadda ta ɗauki nauyi da ...
Idan ba a manta ba, Gwamna Umahi na daga cikin nafarkon gwamnonin yankin Inyamirai da suka canja sheka daga PDP ...
Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a ranar Asabar yayin ziyarar da Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi, ya kai ...
Yadda Wike yake yi a PDP ya sa sauran gwamnonin PDP basu kaunar Jam'iyyar da shi kansa.
Sai dai kuma Wike ya tada jijiyoyin wuya kan wadannan kalamai inda ya ce PDP ta rufa wa Inyamirai asiri ...
An dade ana ta raderadin cewa akwai yiwuwar gwamnan na Ebonyi, Umahi ya fice daga PDP ba tun yanzu ba.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya kamu da Korona.
Wannan ya sa sun shiga yajin aikin zama gida, tun daga ranar Laraba, karfe 6 na yamma.