TSADAR ABINCI: Yadda yaƙin Rasha da Ukraniya ya haddasa masifar tsadar abinci a duniya
Wannan tsadar rayuwa ta kayan abinci ta yi masifar tashi a cikin watan Maris, sanadiyyar ɓarkewar yaƙin Rasha da Ukraniya.
Wannan tsadar rayuwa ta kayan abinci ta yi masifar tashi a cikin watan Maris, sanadiyyar ɓarkewar yaƙin Rasha da Ukraniya.
Wannan jarida a lokacin ta buga labarin Cewa Ukraniya ta janye tunanin shiga ƙungiyar NATO -Zelensky, Shugaban Ukraniya.
Maimakon a tsaya ɓata lokacin rubuta wasiƙa mai ɗauke da shafuka takwas, su buɗe hanya mana kawai a fice daga ...
Dama dai shiga ƙungiyar NATO da Ukraniya ta yi niyyar yi, na ɗaya daga cikin dalilan da Rasha ta kai ...
Amma bayan zaɓen Zelensky, ko sau ɗaya bai taɓa yin ƙoƙarin sasanta rikici da Rasha ba ko rikicin cikin Ukraniya.
Dukkan waɗanda aka kashe dalilin wannan yaƙi, an kashe su ne saboda gazawar NATO da rashin haɗin kan ƙasashen da ...
Rasha ta amince ta tsagaita wutar yini ɗaya, domin kwashe mutanen da ke biranen Mariupol da Volnovakha da ta hana ...
Stoltenberg ya ce, "babban nauyi da haƙƙin da ke kan NATO shi ne mu tabbatar mun hana wannan yaƙi fantsama ...
Shugaban Ukraniya Volodymyr Zelenskyy ya tabbatar da cewa yanzu tashar nukiliyar ta na hannun dakarun Rasha.
Yusuf Buba shi ne Shugaban Kwamiti, kuma tawagar ta tafi ne ƙarƙashin Ado Doguwa, Ɗan Majalisa daga Kano.