TSADAR ABINCI: Yadda yaĆin Rasha da Ukraniya ya haddasa masifar tsadar abinci a duniya
Wannan tsadar rayuwa ta kayan abinci ta yi masifar tashi a cikin watan Maris, sanadiyyar Éarkewar yaĆin Rasha da Ukraniya.
Wannan tsadar rayuwa ta kayan abinci ta yi masifar tashi a cikin watan Maris, sanadiyyar Éarkewar yaĆin Rasha da Ukraniya.
Wannan jarida a lokacin ta buga labarin Cewa Ukraniya ta janye tunanin shiga Ćungiyar NATO -Zelensky, Shugaban Ukraniya.
Maimakon a tsaya Éata lokacin rubuta wasiĆa mai Éauke da shafuka takwas, su buÉe hanya mana kawai a fice daga ...
Dama dai shiga Ćungiyar NATO da Ukraniya ta yi niyyar yi, na Éaya daga cikin dalilan da Rasha ta kai ...
Amma bayan zaÉen Zelensky, ko sau Éaya bai taÉa yin ĆoĆarin sasanta rikici da Rasha ba ko rikicin cikin Ukraniya.
Dukkan waÉanda aka kashe dalilin wannan yaĆi, an kashe su ne saboda gazawar NATO da rashin haÉin kan Ćasashen da ...
Rasha ta amince ta tsagaita wutar yini Éaya, domin kwashe mutanen da ke biranen Mariupol da Volnovakha da ta hana ...
Stoltenberg ya ce, "babban nauyi da haĆĆin da ke kan NATO shi ne mu tabbatar mun hana wannan yaĆi fantsama ...
Shugaban Ukraniya Volodymyr Zelenskyy ya tabbatar da cewa yanzu tashar nukiliyar ta na hannun dakarun Rasha.
Yusuf Buba shi ne Shugaban Kwamiti, kuma tawagar ta tafi ne ĆarĆashin Ado Doguwa, Ćan Majalisa daga Kano.