Matasa 1,155 suka fito takarar sanata da wakilan tarayya -YIAGA byAshafa Murnai February 8, 2019 0 YIAGA ta ce wadannan matasa su na cikin rukunin wadanda suka fara daga shekara 18 zuwa 35.