Bayan ɗaure Ekweremadu, Birtaniya za ta gurfanar da Diezani, bisa tuhumar zargin cuwa-cuwa da karbar rashawa
Diezani mai shekaru 63, wadda har shugabancin OPEC ta yi, ta yi sharafi a Gwamnatin Najeriya, tsakanin 2010 zuwa 2015.
Diezani mai shekaru 63, wadda har shugabancin OPEC ta yi, ta yi sharafi a Gwamnatin Najeriya, tsakanin 2010 zuwa 2015.
Sai dai kuma hukumar tsaron Najeriya ta fitar da sanarwar cewa ba abu bane da mutane za su tada hankulan ...
Sai dai kuma Hafsat da ake tuhuma ta hannun lauyanta, ta maida martani kan ikirarin da zargi da wannan kafani ...
Ihekweazu ya ce NCDC za ta tsananta yin gwajin cutar musamman a jikin matafiyan dake shigowa kasar nan daga kasashen ...
Sannan kuma Gwamnatin Birtaniya ce ta dauki nauyin buga rahoton, kamar yadda Catriona Laing ta bayyana a ranar Juma’a a ...
Gwamnatin Birtaniya ta bayyana cewa ta kirkiro na'urar da zai taimaka wajen gano alamu tare da yi wa mutane gwajin ...
Abayomi ya ce akwai yiwuwar samun karuwar mutanen da ke dauke da cutar a kasar nan.
Nan da nan jami’an tsaro suka garzaya suka yi cacukui da Jole, aka yi awon gaba da shi.
Ya ce binciken ya kara nuna cewa mutane 113 daga jihohi 16 sun rasu a dalilin kamuwa da cutar.