RIKICIN JAM’IYYA: Gwamnonin PDP sun ƙaryata zargin sun nemi Uche Secondus ya sauka daga shugabancin jam’iyya
An dai zargin gwamnonin da umartar Secondus ya sauka, duk kuwa da maida shi kan kujerar sa da Babbar Kotun ...
An dai zargin gwamnonin da umartar Secondus ya sauka, duk kuwa da maida shi kan kujerar sa da Babbar Kotun ...
Jonathan ya yi wannan kalami ne wurin kaddamar da Shugabannin Kwamirin Zartaswa na jam'iyyar PDP a Jihar Bayelsa, a Yenagoa, ...
Bamu yarda da hukuncin Tanko ba, ya sauka a sake shari’a
Gwamna Kayode ya gaji mukamin daga hannun Gwamna Abdul’aziz Yari na Jihar Zamfara.
INEC dai ta bada sanarwar ci gaba da tattara sakamakon zabe a ranakun 2 zuwa 5 Ga Afrilu.
Akwai irin su Gbenga Daniel da sauran manyan PDP na Kudu maso Yamma.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta yi karin haske dangane da umarnin hana amfani da wayoyin hannu ...
Kungiyar ba za ta bamu tsoro ba.
Ko ya za ta kasance idan an zo zaben fidda-gwanin 'yan takarar shugaban kasa da kuma na gwamnoni da sanatoci?
Uche Secondus ne sabon shugaban jam'iyyar PDP.