KORAR INYAMIRAI DAGA YANKIN AREWA: Da ma can wannan shirin Buhari da Jam’iyyar APC ne ga Kabilar Igbo – Kungiyar MASSOB
Uche Madu yayi kira ga ‘yan uwansa ‘yan Kabilar Igbo da su dawo yankinsu domin gina ta.
Uche Madu yayi kira ga ‘yan uwansa ‘yan Kabilar Igbo da su dawo yankinsu domin gina ta.