Ba ni na dirka wa Tboss cikin-shege ba –Dino Melaye byAshafa Murnai September 9, 2019 0 Sai dai kuma ita Tboss ta ce ba ta taba yin lalata da ko daya daga cikin su ukun ba.