Yadda jihohin da suke samun kaso mai tsoka daga Gwamnatin tarayya suka kasa saka yara makaranta a jihohin su
Bisa ga rahoton da hukumar UBEC da NBS ta gabatar a shekarar 2018 ya nuna akwai yara sama da miliyan ...
Bisa ga rahoton da hukumar UBEC da NBS ta gabatar a shekarar 2018 ya nuna akwai yara sama da miliyan ...
An samu albarusai 4653 a cikin buhun, wanda buhun zuba shinkafa ne.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
A baya sai jiha ta tanadi kashi 50 bisa 100 na kudaden da UBEC za ta ba ta.
Sannan ya kara da ba kasar shawara kan ware wa fannin kiwon ilimi na kasar.
hukumar mulki ta FCT ta yanke shawarar daukar nauyin karatun yarinyar ne daga lokacin da aka sallame ta daga asibiti.