Kiris ya rage in hakura da mulkin Jigawa, da na ga irin harkallar da Sule Lamido ya yi da kudin jihar – Gwamna Badaru
Gwamna Badaru ya kuma ce yana gina dakunan kwana domin masu yi wa kasa hidima a duk kananan hukumomin jihar.
Gwamna Badaru ya kuma ce yana gina dakunan kwana domin masu yi wa kasa hidima a duk kananan hukumomin jihar.
Haba ace gwamna sai dai yayi ta raba kwangila ga matan sa da Iyalan sa.