Ka dawo gida, ba mu yin ka tun da ka fice daga APC – Mutanen Hadejia ga Sanata Ubale byAisha Yusufu August 13, 2018 Yanzu haka sanata Shittu a boye yake shigowa garin Hadejia kamar mara gaskiya.