Ra’ayin TY Danjuma bai fi na miliyoyin ‘yan Najeriya da suka sake zabe na ba – Buhari
Shugaba Buhari ya amsa tambayoyin ne ta sakon i-mel, kamar yadda aka tura masa tambayoyin ta sakon i-mel.
Shugaba Buhari ya amsa tambayoyin ne ta sakon i-mel, kamar yadda aka tura masa tambayoyin ta sakon i-mel.
Obasanjo dai da Atiku sun kasance manyan abokan gabar juna, har zuwa kusan karshen 2018, lokacin da Obasanjo ya dawo ...
Taron kaddamar da littafin Jonathan zai hada Buhari, Obasanjo, Atiku da T.Y Danjuma wuri daya
Kalaman Danjuma, abin tashin hankali ne.