Muddun Isra’ila ta ce za ta kutsa Turkiyya kashe ‘Yan Hamas, za ta ‘Yaba Wa Aya Zaki’ – Erdoğan
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra'ila da kada su bi 'yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya.
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra'ila da kada su bi 'yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya.
Da yake amsa tambayar ko wai ba zai mika mulki ba idan ya sha kayi a zaben Erdoğan ya ce ...
Ba ni da tantama cewa, da kokarinmu na hadin gwiwa, za mu bunkasa dangantakar abokantaka, da kara samun hadin kai ...
Gwamnatin Turkiyya tana da wasu drone wato jiragen yaki da ake tuka su daga kasa da na'ura masu daukar bam ...
Haka kuma idan fasinjojin ƴan Najeriya ne, za a jillace su da zaran sun iso kasar na tsawon mako daya.
Gidan talabijin din Al-Jazeera ne ta ruwaito wannan labarin.
"Mun gano wasu daga cikin su da hannu dumu-dumu, kuma an cafke su an yanke musu hukuncin dauri a kurkuku.
Turkiyya ta amince cewa Najeriya kasa daya ce dunkulalliya, sannan ba ta goyon bayan a raba kasar ko kokarin wani ...