INA MAI SON TUKUICIN NAIRA MILIYAN 3?: Rundunar Tsaron Najeriya na neman Turji, Kachalla, Halilu Sububu da wasu ‘yan ta’adda 15
Sauran sun haɗa da Ali Kachalla, Abu Raɗɗe, Ɗanɗa, Sani, Umaru Ɗan Hajiya, Isiya Kwashen Garwa, Alhaji Ado Aliero da ...
Sauran sun haɗa da Ali Kachalla, Abu Raɗɗe, Ɗanɗa, Sani, Umaru Ɗan Hajiya, Isiya Kwashen Garwa, Alhaji Ado Aliero da ...
Hukumar Kula da Gidajen Radiyo da Talabijin ta Ƙasa (NBC) ce ta ƙaƙaba tarar, kamar yadda wata sanarwa daga hukumar ...
Ga dukan alamu Turji zai koma wannan daji ne domin ya kauce wa ruwan bama-baman da rundunar sojin sa ke ...
Turji a matasayin wa, ko kuma me, ayi sulhu da wa? Bai isa ya faɗi mana yadda za mu yi ...
Sai dai kuma ko da wakilin PREMIUM TIMES ya nemi ji daga bakin rundunar ƴan sanda, sun bayyana cewa har ...
Yayin da aka tattauna da Turji da Hadimin Gwamna Matawalle, gogarman 'yan bindigar ya ce ya amince mutanen da su ...
An tabbatar cewa shi ma nan da nan ya saki dukkan waɗanda ya ke tsare, ya kai su bakin gulbin, ...