Farfesa Gwarzo ya zama Wazirin Hausawan Turai
Bukin nadin sarautar sabon wazirin wanda aka Gudanar dashi a fadan sarkin Hausawan Turai dake birin Paris babban birnin kasar ...
Bukin nadin sarautar sabon wazirin wanda aka Gudanar dashi a fadan sarkin Hausawan Turai dake birin Paris babban birnin kasar ...
Tarayyar Turai ta ce su ma ‘yan jarida an ci zarafin da dama daga cikin su.
Ya ce sun samu horo a cikin Najeriya da kuma kasashen Turai.
Kamfanin Raba Harken Lantarki na Najeriya, TCN ne ya bayyana haka ta bakin jami’in su Wale Adeyemi.
Sun ce hakan ya na da muhimmanci, musamman a lokacin zaben 2019 mai zuwa.
Farashin danyen man fetur ya tashi lokaci guda a kasuwar duniya.
Duk yadda za ka kwatanta al’amarin Salah, to ya wuce nan.
Kungiyar ta ce an kiyasta cewa an yi asarar rayuka 3,033 na ‘yan gudun hijira ko kuma masu kaura daga ...