ASARƘALAR SAYEN BANKIN UNION: Mai Binciken CBN ya gayyaci Tunde da mutum wasu mutum biyu
Tunde Lemo dai tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya ne, kuma ana zargin rawar da ya taka wajen gidogar cinikin.
Tunde Lemo dai tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya ne, kuma ana zargin rawar da ya taka wajen gidogar cinikin.
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya naɗa sabbin hadimai 20 ciki har da fitattun ƴan jarida Tunde Rahman da AbdulAziz AbdulAziz.
Upstream Regulatory Commission na nufin Hukumar Kula da Ayyukan Haƙo Ɗanyen Man Fetur da Gas Daga Ƙarƙashin Ƙasa.
Cikin takardar korafin, an yi zargin cewa matar Thomas mai suna Moyo ta shaida masa cewa ga ta can ta ...
Bakare ya yi takarar shugaban kasa tare da Buhari a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na Buhari, a zaben ...
Na Fi Ganin Darajar Ra’ayin Soyinka Fiye da na Amurka, Ingila da Turai