AMFANIN GONA: Manoman Timatir da Albasa a Kano sun fara girbi, yayin da su ke kokawa kan wasu matsalolin da suke neman ɗauki a kai
Zuwa yanzu babban kwandon tumatir ana samunsa kan naira 30,000 daga naira 4,000 din da aka siyar a wannan lokaci ...
Zuwa yanzu babban kwandon tumatir ana samunsa kan naira 30,000 daga naira 4,000 din da aka siyar a wannan lokaci ...
Baya ga tunatir, an ce kwarin har yalo da dankali duk ba su bari ba.
Ya yankewar sinadarin hada shuka irin tumatir din ne ya haifar da tsaida rabon irin.
Minista ya ce manoma za su rika noma tumatir su na sayar wa masana’antar sarrafa tumatir irin ta Dangote.
Amfanin Ayaba, Karas, Tumatir, Lemo, Zaitun, Zuma a jikin mutum
Da kuma amfanin da ke gareshi a jikin dan Adam musamman yanzu da musulmai ke azumin watan Ramadan.
Babban darektan kamfanin sarrafa timatirin gwangwani na Dangote, Abdulkadir Kaita, yace idan Allah ya kaimu watan Fabrairun wannan shekara kamfanin ...