Kotun daukaka kara ta tsige Ado Doguwa byMohammed Lere November 4, 2019 0 Honarabul Doguwa na wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa ne a majalisar Tarayya.