INEC ta ce Doguwa bai ci zaɓe ba, ‘yan da-tsiya-tsiya su ka tilasta Baturen Zaɓe ya ba shi nasara
Doguwa dai ya na Majalisar Tarayya tun 2007, ana raɗe-raɗin kuma ya na tunanin ya shiga ya fita ya zama ...
Doguwa dai ya na Majalisar Tarayya tun 2007, ana raɗe-raɗin kuma ya na tunanin ya shiga ya fita ya zama ...
Wadannan kauyuka kuwa sun hada da Tipchi, Deru, Sabon Gari, Tudun Wada da Barawo duk a gundumar Burra.
Hakan bai hana mabiya gudanar da ibadar bauta ba ranar Lahadin da ya gabata.
An kama ‘yan sara suka 50 a cikin garin Kaduna
Dubban mutane ne suka halarci jana’izar inda har yanzu ana karbar gaisuwa a gidan mamacin dake Unguwar Tudun Wada, Katsina.