Uba Sani ya kaddamar da kwamitin tabbatar da gudanar da ayyuka da raba tallafi ga ƴan Tudun Biri
Wannan kwamitin zai tabbatar an yi amfani da gudummuwar da aka samu daga Gwamnatin Tarayya, Majalisar Dokoki ta Kasa
Wannan kwamitin zai tabbatar an yi amfani da gudummuwar da aka samu daga Gwamnatin Tarayya, Majalisar Dokoki ta Kasa
A karshe gwamna Uba Sani ya yi alakwarin binciko wandanada ke da hannu a wannan kara domin a hukuntasu idan ...
Mai shigar da kara, Dalhatu Salihu, a karar da aka shigar a ranar 8 ga watan Disamba, amma PREMIUM TIMES ...
Ya ce akwai gudummawar Kakakin Majalisar Tarayya, Tajuddeen Abbas a cikin miliyan 45 ɗin da suka bayar.
Ya ce sun bayar da gudunmawar a matsayin tausayawa domin su taimaka wa waɗanda suka tsira, amma kuma suka jikkata.
Da dama da ga cikin wadanda suka tattauna da gwaman Sani sun yaba da kokarin gwamnan da kuma fatan Allah ...
Ba wannan ne karo na farko da sojoji suka kashe fararen hula a ƙoƙarin yaƙi da ta'addanci ko 'yan bindiga ...
Gwamnan Maradi Chaibou Aboubacar, yace hare-haren sama, da sojojin Najeriya suka kai sun ritsa da yara a ƙauyen Nachade.
Hukumar Agajin ta Kaduna ta ce ta samu wannan bayani ne daga Ofishin Hukumar Agajin Gaggawa na Arewa maso Yamma, ...
Ministan Tsaro Badaru Abubakar ya bada umarnin a yi bincike kuma za a hukunta masu laifi.