YAJIN AIKI: NLC da TUC sun katse wutar Najeriya baki ɗaya
Sauran ƙananan tashoshin bada wutar lantarki da aka katse sun haɗa da ta Ganmo, Benin, Ayede, Olorunsogo, Akangba da Osogbo.
Sauran ƙananan tashoshin bada wutar lantarki da aka katse sun haɗa da ta Ganmo, Benin, Ayede, Olorunsogo, Akangba da Osogbo.
A ranar Litinin ce NLC ta bada sanarwar fara yajin aiki a ranar Talata, tun daga tsakar daren Litinin, 13 ...
NLC da TUC sun umarci dukkan ma’aikata a Najeriya da su dakatar da ayyukansu daga karfe 12:00 na daren yau, ...
An nemi a sasanta rikicin da ke tsakanin ƙungiyoyin sufuri na RTEAN da NURTW na Jihar Legas da gaggawa.
Biranen Abuja da Kano da Legas ne aka fi wahalar fetur ɗin. Amma a yanzu lamarin ya yi nisa a ...
Ministan ƙwadago ya shaida cewa gwamnati da ƙungiyoyin sun amince da wasu matakai da za dauka domin warware matsalolin.
Sannan kuma ana nan sa wa Najeriya ido cewa ta kokarta ta biya bashin nan da wa’adin da aka gindaya ...