KUƊI KO DA TSIYA-TSIYA: Yadda ‘yan ina-da-aiki su ka yanke farji, kan nonuwa, kunnuwa da yatsun gyatumar shekaru 72 don su haɗa laƙanin yin irin kuɗin Ɗanƙaruna
Ba al'aurar tsohuwar kaɗai Ezeh ya yanke ba, ya kuma guntuli 'yan yatsun ta, ya reɗe kunnuwan ta, kuma ya ...