Daga yanzu Hukumar Alhazai za ta tantance ‘yan jaridan da za su dauko rahotanni a aikin Hajji
Hukumar Alhazai ta ce lallai hakan ya zama dole domin samun ingantattun labarai daga Hajji.