‘YAN SARA SUKA: An kama 70 a Kaduna – Rundunar ‘Yan sanda byAisha Yusufu April 6, 2018 0 Wadanda aka kama ba su wuce 'yan shekara 18 zuwa 25 da haihuwa ba.