KARANCIN TSINTSIYA: Jam’iyyar APC a jihar Koros-Ribas ta yo odar daurin tsintsiya miliyan 3
Tun bayan komawar gwamna Ayade APC aka fara jin jihar Koros-Ribas a tsare-tsaren gwamnati a tsakiya.
Tun bayan komawar gwamna Ayade APC aka fara jin jihar Koros-Ribas a tsare-tsaren gwamnati a tsakiya.
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.